Thursday, July 16
Shadow

Da Duminsa: Ku gaggauta zuwa ku yi rijista da jam’iyyar NDC>>Inji Kwankwaso

Tsohon Gwamnan Kano, Dr. Rabiu Musa Kwankwaso Yayi kira ga ‘yan Najeriya da su gaggauta zuwa su yi rijista da jam’iyyar NDC.

Kwankwaso ya bayyana hakane a shafinsa na sada zumunta inda yace an kusa kulke yin Rijistar.

Hakan na faruwane bayan da Kwankwaso ya koma jam’iyyar ta NDC daga ADC

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Gwanin Ban Tausai yanda wannan matashiyar tace ta yi nadama matuka da barin gidansu ta shiga Bariki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *