Wednesday, August 26
Shadow

Kalli Bidiyon yanda ‘yan Arsenal ke tsalle suna murnar kaiwa wasan karshe na gasar Championships League

An ga ‘yan wasan Arsenal na ta tsalle suna murna da kaiwa wasan karshe na gasar Championships League.

A yaune suka kai wasan na karshe bayan cin Atletico Madrid da 1-0.

Rahotanni sun ce sun kai shekaru 20 rabonsu da kaiwa wasan karshe na Champions League din.

Karanta Wannan  HOTUNA DA ƊUMI-ƊUMI: KALLI YANDA 'Yáɲ Gombe Sun Daka Wawa Ga Shinkafar Seyi Tinubu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *