Monday, May 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda nake son Zarmalulu haka nake son aikina>>Inji Shahararriyar me wanke gidaje, Maryam

Tauraruwar me wanke gidaje ta Abuja me suna Maryam ta bayyana cewa, Yanda take son Zarmalulu haka take son aikinta.

Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta wanda hakan ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa bai kamata ta yi maganar ba.

@mbacleaningandlaundry

Call us for your cleaning and laundry services,we are located at 62 Road Gwarimpa Abuja

♬ original sound – Mbacleaningandlaundry
Karanta Wannan  Wasan cin kofin Kwallon kafa na Duniya na 2026 shine na karshe da zan buga>>Inji Cristiano Ronaldo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *