Tauraruwar me wanke gidaje ta Abuja me suna Maryam ta bayyana cewa, Yanda take son Zarmalulu haka take son aikinta.
Ta bayyana hakane a shafinta na sada zumunta wanda hakan ya jawo cece-kuce inda wasu ke cewa bai kamata ta yi maganar ba.