Saturday, June 27
Shadow

Mahaifina wan Farfesa Isa Ali Pantami ne uwa daya uba daya amma bai taba amfanar dani da komai ba>>Inji Wannan bawan Allahn

Wani mutum ya bayyana inda yake ikirarin cewa, Mahaifinsa da mahaifin Farfesa Sheikh Hon. Isa Ali Pantami ‘yan uwan junane.

Yace amma Pantami bai taba amfanar dashi da komai ba.

Ya bayyana hakane a wata hira da aka yi dashi wadda ke ta yawo a kafafen sadarwa.

Karanta Wannan  Kalli Hotuna da Bidiyon sabuwar wayar iPhone 17 Pro da kamfanin Apple suka yo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *