Friday, October 2
Shadow

Ko a bamu kudi ko kar a bamu, Tinubu zamu zaba a 2027>>Inji wadannan matan

Wadannan matan sun bayyana cewa, ko a basu kudi ko kada a basu, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zasu zaba a zaben shekarar 2027.

An ga matan dai a wajan taron siyasa inda suke shan wannan alwashi.

Da yawa sun yi mamakin hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Tashar BoshaTV ta saki Update din malamin da ya kira Momi Gombe da cewa Fasika ce

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *