Tuesday, August 18
Shadow

Ko a bamu kudi ko kar a bamu, Tinubu zamu zaba a 2027>>Inji wadannan matan

Wadannan matan sun bayyana cewa, ko a basu kudi ko kada a basu, Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu zasu zaba a zaben shekarar 2027.

An ga matan dai a wajan taron siyasa inda suke shan wannan alwashi.

Da yawa sun yi mamakin hakan.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Sadiya Haruna tana fadar cewa zata sha Jini saidai ta fito tace wasa ne take

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *