Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Wata ta bani Labarin cewa saboda mijinta na da kudi, yace ta rika kawo mai kawayenta yana biyan bukatarsa dasu akan gadon aurensu>>Inji Sumshey

Tauraruwar Tiktok, Sumshey ta bayyana cewa, wata matar aure ta bayyana mata cewa mijinta idan yaga kawayenta sai yace yana sonsu.

Tace kuma so bawai na aure ba, kawai yana son ya biya bukatarsa dasu.

Tace saboda yana da kudi ya rika bata umarnin ta kawo masa kawayen dakinta ya biya bukatarsa.

Tace an yi daya an yi biyu shine abin ya isheta take neman shawara.

Karanta Wannan  Kasar Amurka ta hana shugaban Kwamitin da'a na Majalisar dattijai da ya dakatar da sanata Natasha Akpoti shiga kasarta saboda cin hanci da rashawa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *