Friday, June 26
Shadow

Ronaldo ya ci kwallaye 2 a wasan Portugal da Uzbekistan wanda suka ci 5-0

A wasan World Cup da aka buga jiya tsakanin Portugal da Uzbekistan, Portugal ta ci kwallaye 5-0.

Wani abu da ya dauki hankula shine yanda Cristiano Ronaldo ya ci kwallaye 2 a wasan.

Bayan wasan a yayin magana da manema labarai, an yiwa Ronaldo tambaya game da Messi amma sai yaki amsa tambayar ya ce me tambaya ta gaba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: An tsinceshi amma bai san komai ba in banda sunansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *