Friday, July 17
Shadow

Ronaldo ya ci kwallaye 2 a wasan Portugal da Uzbekistan wanda suka ci 5-0

A wasan World Cup da aka buga jiya tsakanin Portugal da Uzbekistan, Portugal ta ci kwallaye 5-0.

Wani abu da ya dauki hankula shine yanda Cristiano Ronaldo ya ci kwallaye 2 a wasan.

Bayan wasan a yayin magana da manema labarai, an yiwa Ronaldo tambaya game da Messi amma sai yaki amsa tambayar ya ce me tambaya ta gaba.

https://twitter.com/i/status/2069511501099282568

Karanta Wannan  Wannan wulakanci ne: Kalli Bidiyon yanda wani ya daina saurarin shugaba Tinubu a wajan Taron BRICS da ake yi a kasar Brazil yayin da yake jawabi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *