Tuesday, August 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da a baya taje Ka’aba ta tsyne masa, Sadiya Haruna ta sake komawa musamman gaban Ka’aba ta kuma ce ta yafewa Gfresh Allah ya yafe masa

A baya ne dai Sadiya Haruna ta yi tattaki musamman ta je Saudiyya gaban Ka’aba tace ta tsynewa Gfresh Al-amin.

Saidai a yanzu kuma ta sake yin wani tattakin inda taje Ka’abar ta sake cewa ta yafe masa kuma tana rokon Allah ma ya yafe masa.

Sadiya ta bayyana cewa, itama tana laifi tana rokon Allah ya yafewa Gfresh din.

Gfresh ya wallafa Bidiyon Sadiya tana dawafi tana cewa ta yafe masa inda ya fashe da kuka.

Karanta Wannan  Shugaban kasar Mozambique ya yiwa 'yan kwallon kasarsa Alkawarin Naira Miliyan 11.3 kowanensu idan suka yi nasara akan Najeriya

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *