Wednesday, August 19
Shadow

Shahararrun masu fadakarwa a kafafen sada zumunta nata Allah wadai da wasu ‘yan Shi’a da suka yi fim suka ce hadda Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a ciki

Shahararrun masu fadakarwa akan addini a kafafen sada zumunta suna ta Allah wadai da wasu ‘yan Shi’a da suka yi fim suka saka cewa wai hadda Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a ciki.

Fim din dai sun yi shine akan Ranar Ashura.

Da yawan masu fadakarwar sun bayyana cewa wannan batanci ne ga janabin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yaci bashin Opay sun kirashi sau 100 a rana, yace ko a zahiri yana cin bashi yaki biya ballantana su da basu san inda yake ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *