Friday, November 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Rawar Rashin Kunya da Lawal Ahmad da Khadija MaiNumfashi suka yi ta dauki hankula

Wannan Rawar Rashin Kunyace da aka ga Taurarin fina-finan Hausa, Lawal Ahmad da Khadija MaiNumfashi suna yi.

Bidiyon ya jawo cece-kuce inda aka rika cewa hakan bai dace ba.

Karanta Wannan  Na yi amanna dari bisa dari Tinubu ne zai sake cin zabe a 2027, saboda babu wani dan takara me karfi da zai iya kayar dashi daga ADC>>Inji Sanata Shehu Sani

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *