Thursday, October 15
Shadow

Shahararrun masu fadakarwa a kafafen sada zumunta nata Allah wadai da wasu ‘yan Shi’a da suka yi fim suka ce hadda Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a ciki

Shahararrun masu fadakarwa akan addini a kafafen sada zumunta suna ta Allah wadai da wasu ‘yan Shi’a da suka yi fim suka saka cewa wai hadda Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) a ciki.

Fim din dai sun yi shine akan Ranar Ashura.

Da yawan masu fadakarwar sun bayyana cewa wannan batanci ne ga janabin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam)

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo Da Duminsa: Dandanzon jama'ar da Rotimi Amaechi ya tara a jihar Rivers yayin da ya kai ziyara ofishin jam'iyyar ADC na jihar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *