
A kwana biyu da suka gabata ne dai muka ga Gorgeous a ofishin Hisbah inda ta bayyana nadamar abubuwan da ta yi a baya.
Ta kuma roki masu tsaffin Bidiyon ta da su goge inda tace duk wanda bai goge ba, bata yafe masa ba.
Saidai duk da haka sai gashi an ganta a wani Bidiyo tana rawa wadda wasu ke cewa bata dace ba.
Wasu sun rika tambayarta a comment cewa, ba itace tace ta tubaba?