Sunday, October 4
Shadow

Kalli Bidiyon: Ambaliyar ruwa data mamaye titunan Lagos

Ambaliyar ruwa ta mamaye titunan Lagos bayan da aka yi wani ruwa me tsanani.

An ga yanda mutane suka rika fita cikin ruwan wanda ya tattaro datti me yawa.

Karanta Wannan  Saboda yawan kudin da ya sata, Idan aka sakani wuta iri daya data Hadi Sirika ba'a min Adalci ba>>Inji Wannan mutumin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *