A wasan da suka buga da kasar Paraguay, Golan Germany, Manuel Neuer ya sha suka saboda kwallon d aka cishi.
Ko kadan bai yi kokarin tare kwallon ba duk da cewa da yawa na cewa ya kamata ace ya kama kwallon.

Da yawa dai sun ce ya lalace.