Wednesday, September 30
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda diyar Casemiro ta fashe da kuka bayan da mahaifinta ya ci kwallo a wasan Brazil da Japan

Casemiro shine ya ciwa Brazil kwallo ta 2 a wasan da suka buga da Japan.

An nuno diyarsa tana kukan murna saboda kwallon da mahaifinta yaci.

Karanta Wannan  Ba zaman taba bari a ci gaba da haka ba, dole Tinubu ya canja Shettima ya dauko Kirista >>Inji Rev. Ezekiel Dachomo

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *