Monday, August 24
Shadow

Kalli Bidiyon: Bayan da akaita rade-radin ta rigamu gidan gaskiya, Sister Zehrah ta fito tace tana nan da rai

Tauraruwar Tiktok ‘yar Shi’a, Sister Zehrah da akaita yada labaran cewa ta rigamu gidan gaskiya ta bayyana inda tace tana nan da rai.

Tace gana baiwa mutane masoya da abokai hakuri kan abinda ya faru.

A baya dai, Wasu na kusa da ita sun bayyana cewa hadarin motane ta yi.

Karanta Wannan  Jaruman Kannywood da suka rasu a 2024

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *