Friday, September 11
Shadow

Kalli Bidiyon: Matakin da matasa suka dauka bayan da aka samu wani yawa Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) batanci

An samu wani a jihar Katsina yawa Fiyayyen Halitta, Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) batanci, wa iyazu billah.

Matasa sun fito sun fara nuna fushinsu inda suke cewa, idan ba’a dauki mataki akansa ba su zasu dauki mataki akansa.

Rahotanni sun bayyana cewa, tuni aka kai wanda ake zargin gidan yari.

@nepakt1t1

Replying to @bin.adam3333333 #Hashtags katsina kt 1t nepa gidan wota

♬ original sound – Aminu k,marusa
Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wata magana da Kwankwaso yayi da tasa ake ta cewa ko zai koma APC ne

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *