Saturday, July 25
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan Najeriya dake karatu a kasar China ya bayar da mamaki bayan da yayi jawabi da yaren China

Dan Najeriya, Nnabuike Chisom da ke karatu a kasar China ya dauki hankula sosai saboda yanda ya gabatar da jawabinsa da yaren China.

Ya gabatar da jawabinne a wajan wani taro da ake a kasar Chinan inda yake wakiltar daliban kasashen waje dake karatu a kasar.

Da yawa sun jinjina masa.

Karanta Wannan  Duk me son yin Chatin dani sai ya biya Naira dubu dari da saba'in>>Inji Matashiya Hafsat

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *