Thursday, July 2
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda babban Shehin malami a Arewa ya kwana da matar aure a daki daya

Dan Jarida, Mustapha ya bayar da labarin yanda wani Shehin malami a arewa ya kwana da matar aure a daki daya.

Mustapha yace kawar matarce ke gaya masa.

Yace waccan matar matar aurece kuma ta taso gari ya garara ta je garin da malamin yake, ta kirashi a waya tace masa ta sauka a guri kaza.

Ko da Malam ya je inda take sai tace ba zai tafi ba dan bai kamata ya barta ta kwana ita kadai ba, haka kiwa aka yi.

Da dare yayi malam dai yayi ta wasa da matar aure amma bai aikata alfasha da ita ba.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon tallar A sake zaben shugaba Tinubu a 2027 da taurarin Kannywood ke yi ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *