Friday, August 14
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu ‘yan mata a Arewa da suka yi aure tsakaninsu sun bayyana har suna bayar da labarin yanda ta kasance

Wasu ‘yan Mata a Arewa da suka yi aure a tsakaninsu sun fito suna bayyana yanda ta kasance.

Daya daga cikin ‘yan matan tace ta auri kawarta amma daga baya ta saketa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Shigar Ministar Al'adu, Hannatu Musa Musawa ta dauki hankula a kafafen sada zumunta

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *