Saturday, October 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Wasu manyan giwaye da suka bayyana a Najeriya

Wasu manyan giwaye sun bayyana a karamar Hukumar Andoni dake jihar Rivers.

Giwayen sun bayyana ne bayan wani ruwa da aka yi inda mutane suka taru suna kallonsu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yanda Rarara da 'ya'yansa suke wasa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *