Friday, July 3
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Cristiano Ronaldo ya saka Rigar Diogo Jota ya rika zubar da hawaye bayan wasansu da Croatia

An ga Cristiano Ronaldo ya saka rigar marigayi tsohon dan wasan Portugal Diogo Jota bayan an tashi wasansu da Portugal.

Ronaldo da sauran ‘yan wasan kasar sun nuna alhini da tunawa da tsohon dan wasan inda aka ga Ronaldon na zubar da hawaye.

Karanta Wannan  Diyar Gwamnan Katsina, Amarya, A'isha Dikko Raddah da Angonta Ahmad sun je Honeymoon

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *