Sunday, October 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Zan iya mantawa da komai da ya faru in auri Amani>>Inji Bilal Villa

Tauraron mawakin Arewa, Bilal Villa ya bayyana cewa, zai iya mantawa da duk wani Abu da ya faru dan ya auri Amani.

Saidai yace matsalarsa itace kudi da Hadimar auren.

Ya bayyana hakane a hirar da Hadiza Gabon ta yi dashi inda yace da hadizar zata dauki nauyin hidimar Bikin zai iya auren Amani.

https://www.tiktok.com/@svdeeq001/video/7658039665403989268?_r=1&_t=ZS-97iXNDxLiVw
Karanta Wannan  Kalli Yanda matan da ake zargin an baiwa kudi dan su fito tarbar shugaba Tinubu a Kaduna ke kulle fuskokinsu basu son kyamara ta daukesu hoto

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *