Wednesday, July 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kai wata Amarya akan babbar mota

Wannan wata Amarya ce data dauki hankula bayan da aka kaita gidan Mijinta akan babbar mota.

Lamarin ya dauki hankula inda ake ta muhawara kala-kala akai.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Wani Barawo da aka kama yace Shugaba Tinubu ne silar fara satarsa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *