Sunday, September 20
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda aka kai wata Amarya akan babbar mota

Wannan wata Amarya ce data dauki hankula bayan da aka kaita gidan Mijinta akan babbar mota.

Lamarin ya dauki hankula inda ake ta muhawara kala-kala akai.

https://www.tiktok.com/@abdulrahmanabub303/video/7658752287396908309?_r=1&_t=ZS-97rLywH43vB
Karanta Wannan  Bidiyon Dan Bello ya bankado aikin Amaja da ake yi na Titin Lagos zuwa Calabar

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *