Thursday, August 27
Shadow

Daya daga cikin yaran Rarara tace zatawa Lukuman tonon Silili

Daya daga cikin yaran Rarara me suka Khadija ta yi barazanar cewa zatawa Tauraron fina-finan Hausa, Lukman tonon Silili.

Ta bayyana hakane bayan da Lukman ya fice daga tafiyar Rarara ta Triple R inda tace sun sanshi a baya matsiyacine.

Ta yi barazanar cewa, idan ya sake fitowa yayi magana akansu, suna da hotuna da shaidar abubuwan da ya rika cewa a tura masa, zata fitar da update dinsa.

https://twitter.com/i/status/2074784964625780753
Karanta Wannan  Matar aure ta bani labarin ta yi saurayi a Tiktok kuma suna aikata duk abinda suke so, hakanan taje wajan Boka shima ya rika nemanta, yanzu dai ta dauki ciki>>Inji Sumshey

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *