Friday, July 10
Shadow

Kalli Bidiyon Da Duminsa: Shugaba Tinubu ya gabatar da fom dinsa na takara bayan ya cike ga jam’iyyar APC inda kuma ya bayyana Kashim Shettima a matsayin abokin takararsa

Shugaban kasa, Bola Ahmad Tinubu ya mayarwa da jam’iyyar APC fom din takarar shugaban kasa bayan ya kammala cikawa.

Sannan ya bayyana Kashim Shettima a matsayin abokin takarar sa na zaben shekarar 2027.

Me baiwa shugaban kasar shawara akan harkokin Siyasa, Ibrahim Masari ne ya wakilci shugaban kasar wajan mika wannan fom.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Yadda tasa Mijinta yakewa Uwar gidansa da iyayen uwargidan rashin Arziki ya jawo cece-kuce sosai

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *