Friday, July 10
Shadow

Da Duminsa: Mansurah Isah tawa Rarara wankin babban Bargo tace ta bar Triple R kuma ya kiyayeta shi da yaransa in ba haka ba idan ta fara tone-tone ba za’a ji dadi ba

Tauraruwar fina-finan Hausa, Mansurah Isah Ta bayyana cewa, Ta bar tafiyar Triple R ta Rarara amma ta ji kananan maganganu suna biyowa baya.

Ta yi gargadin cewa, idan aka ci gaba zata yi tone-tone.

Sannan tace Yanda suka yi da Rarara shine yace mata ta zaba ko shi ko dan shugaban kasa, shine tace ta zabi dan Shugaban kasa.

Saidai a kasan shafin Mansurah Isah Matar Rarara tace Mansurah me yasa ta kira sunanta dan ita bata ga abinda ya hadata da ita ba.

Karanta Wannan  Bani da lafiya a taimaka a barni in je neman magani kasar waje>>Yahya Bello ya roki kotu a yayin da ake shari'a kan zargin satar Naira Biliyan 80.2 da ake masa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *