Thursday, October 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Dubban mutane suka fito a Madrid, Spain suka tarbi ‘yan kwallonsu da suka ciwo World Cup

Dubban mutanene a Spain suka fito tarbar ‘yan kwallonsu da suka yi nasarar lashe kofin Duniya suka koma gida daga kasar Amurka.

‘Yan kwallon sun rika daga kofin ana kadekade da raye-raye na murna.

Karanta Wannan  Buhari ya watsawa El-Rufai kasa a ido inda yace, Ina nan daram a jam'iyyar APC - Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *