Wednesday, September 2
Shadow

Allah Sarki Kalli Bidiyon yanda Kocin Argentina, Lionel Scaloni ya fashe da kuka a gaban manema labarai bayan rashin nasara a wasan karshe na World Cup

Kocin Argentina, Lionel Scaloni yayin da yake ganawa da manema labarai bayan kammala wasan karshe na gasar World Cup, ya fashe da kuka.

A karshe dai bai samu kammala Hirar ba, haka ya tashi ya tafi ya baiwa manema labaran hakuri.

Spain tawa Argentina 1-0 a wasan na karshe na gasar World Cup wanda hakan ya baiwa Spain damar lashe kofin Duniya din.

Karanta Wannan  DA ƊUMI-ƊUMI: Tinubu ya umarci a kammala titin Abuja zuwa Kaduna zuwa Kano kuma a ƙawata shi da fitilu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *