Friday, July 24
Shadow

Kalli Bidiyon: An yanda matukin jirgi dan kasar Spain ya tsokani Fasinjoji ya gaya musu cewa, Argentina ce ta lashe kofin Duniya

Wannan wani matukin jirgin sama ne dan kasar Spain da ya tsokani Fasinjoji ya gaya musu cewa Argentina ce ta lashe kofin Duniya.

Bayan da aka gama ihu, sai ya gaya musu gaskiya.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu ke cewa hakan bai dace ba, wasu kuma dariya suka yi.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo: Yanda matar aure ta jewa mijinta tsìràrà bayan sun yi fada dan dai kawai ta shawo kansa

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *