Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: An yanda matukin jirgi dan kasar Spain ya tsokani Fasinjoji ya gaya musu cewa, Argentina ce ta lashe kofin Duniya

Wannan wani matukin jirgin sama ne dan kasar Spain da ya tsokani Fasinjoji ya gaya musu cewa Argentina ce ta lashe kofin Duniya.

Bayan da aka gama ihu, sai ya gaya musu gaskiya.

Lamarin ya dauki hankula inda wasu ke cewa hakan bai dace ba, wasu kuma dariya suka yi.

Karanta Wannan  Mahaifina wan Farfesa Isa Ali Pantami ne uwa daya uba daya amma bai taba amfanar dani da komai ba>>Inji Wannan bawan Allahn

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *