Monday, September 21
Shadow

Kalli Bidiyon: Malam Almanar ya barwa matar da suke rikicin Fili filin data kaishi kara Brekete family

A jiyane dai muka kawo muku rahoton cewa, babban malamin Addinin Islama dake Kaduna, Sheikh Tukur Almanar na rigima da wata mata akan fili.

Matar har ta kaishi Brekete family.

Da farko da aka kirashi ya bayyana cewa, ba zai yi magana ba, zai aika Lauyansa.

Saidai daga baya, Ordinary President Ahmad Isa ya bayyana cewa, Malam yace ya barwa matar Filin.

Sannan ya bayar da kudi tallafi gareta dan ta fara ginin.

https://vt.tiktok.com/ZSXbpRj4W

Karanta Wannan  A karshe dai da daudu Bobrisky ya samu fita daga Najeriya bayan da aka kamashi

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *