Monday, July 27
Shadow

Kalli Wani Bidiyo da ya dauki Hankula a kafafen sada zumunta inda aka ga wasu ‘yan Najeriya na surkulle a gaban ruwa da lemun fanta

Wannan Wani Bidiyo ne na wasu mutane sanye da fararen kaya da aka gansu da lemun fanta suna surkulle a gaban ruwa.

Bidiyon ya dauki hankula inda ake ta zazzafar muhawara akansa.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon Dansandan Najeriya rike da Zàrmàlùlùn me laifi anata rokonshi ya saki yaki saki

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *