Tuesday, September 8
Shadow

Kalli Bidiyon: Naji ance matan fina-finan Hausa, Qaruwaine dan haka na Gwada Hadiza Gabon in gani>>Inji Wannan matashin

Wani matashi ya bayyana cewa, yana jin rade-radin cewa, Matan Fina-finan Hausa Qaruwaine dan haka ya ce bari ya gwadasu ya gani.

Ya fara Gwadawa da Hadiza gabon inda yace zai kaita kasar Turkiyyan dan su hole.

A cewarsa, tace masa itama zata iya kai kanta kasar Turkiyya ba ta bin mutum kasar waje dan a yi Laalata da ita.

Karanta Wannan  Mataimakin shugaban kasa Kashin Shettima ya mika matasan da Gwamnati tawa Afuwa zuwa ga Wakilan jihohinsu

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *