Dan kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya koma kungiyarsa ta Galatasaray inda ya fara atisaye.
An ganshi yana gaisawa da wasu masoyansa da suka taru dan kallonsa.