Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon: Dan kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya koma kungiyarsa ta Galatasaray ya fara Atisaye

Dan kwallon Najeriya, Victor Osimhen ya koma kungiyarsa ta Galatasaray inda ya fara atisaye.

An ganshi yana gaisawa da wasu masoyansa da suka taru dan kallonsa.

https://twitter.com/i/status/2081473656526348626
Karanta Wannan  Kai Duniya: Ji yanda aka kama 'ya'ya mata 2 'yan uwan juna da suka shirya yiwa mahaifinsu Damfarar Naira Miliyan 5 A Abuja

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *