Thursday, October 1
Shadow

Kalli Bidiyon Bikin: Amaryarnan data dade bata yi aure ba a karshe ta samu miji

A jiyane Bidiyon wata Budurwa data dade bata yi aure ba amma ta samu Miji ya karade kafafen sada zumunta.

An ganta bayan da aka daura auren tana godewa Allah tana mayarwa da wadanda suke mata surutu akan aure martani.

A yau kuma, Sabon Bidiyon ta da angonta ya bayyana inda aka gansu tare a wajan hidimar bikinsu.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyon: Abinda Peter Obi yayi bayan da aka fara sallar Gawar Mahaifiyar Malam Nasiru Ahmad El-Rufai shi kuma yana cikin masallacin

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *