Thursday, August 6
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan Takalmin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ne wanda na yi mafarki dashi ya bani>>Inji Fatima

Wata baiwar Allah me suna Fatima ta bayyana inda ta yi ikirarin wai ta yi mafarki da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya bata takalminsa.

Ta bayyana a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta ana hira da ita inda tace bayyana yanda lamarin ya kasance a cikin mafarkin.

Karanta Wannan  A jihata ba'a Mhuzghunawa Kiristoci >>Inji Gwamnan jihar Benue

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *