Saturday, August 29
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda Kyamarar CCTV ta dauki Bidiyon wani dattijo da ana tsaka da sallah ya fita dsga masallacin ya dauki kayan wasu mutane ya tafi

Wannan wani tsoho ne da ake zargi da sata a wani masallaci yayin da ake tsaka sallah.

An ganshi ya je ya dauki kaya inda aka ajiyesu ya tafi.

Karanta Wannan  Ban yafe ba Allah ya mana Hisabi tsakanin mu da kai>>Inji Hadimin Buhari, Bashir Ahmad bayan da aka zargeshi da siyasantar da Rashin Buhari

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *