Sunday, October 18
Shadow

Kalli Bidiyon: Wannan Takalmin Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ne wanda na yi mafarki dashi ya bani>>Inji Fatima

Wata baiwar Allah me suna Fatima ta bayyana inda ta yi ikirarin wai ta yi mafarki da Annabi(Sallallahu Alaihi Wasallam) ya bata takalminsa.

Ta bayyana a wani Bidiyo da ya karade kafafen sada zumunta ana hira da ita inda tace bayyana yanda lamarin ya kasance a cikin mafarkin.

Karanta Wannan  Haziƙin Matashi Ya Kammala Digirinsa Da Sakamako Mafi Kyau A Bangaren Kimiyya A Jami'ar Aliko Dangote Dake Wudil

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *