Friday, October 2
Shadow

Farashin dala a kasuwar Chanji ta yau, Laraba

Farashin dala a kasuwar Chanji ta gwamnati a yau, Laraba, 12 ga watan Augusta na shekarar 2026 ya kamane akan Naira ₦1,364 akan kowace dala.

A kasuwar bayan fage kuwa, Farashin ya kamane akan Naira ₦1,405 idan ka kai zaka sayar ne yayin da idan saye zaka yi, zaka sayane akan Naira ₦1,415

Karanta Wannan  Ji Yadda Ta Kaya Tsakanina Da Shugaban Hukumar EFCC A Yayin Bada Belina -Aminu Tambuwal

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *