Wednesday, September 9
Shadow

Kalli Bidiyon: Tsohuwar matar Gfresh Maryak Nicki Minaj tana tuka GLK irin wadda ake samowa a Abuja

An hangi Tsohuwar Matar Gfresh Al-amin, Maryam Nicki Minaj tana tuka motar GLK a wani Bidiyo data wallafa.

Da yawa sun bayyana cewa ta tashi kansu inda suke cewa basu taba ganin Gfresh na tuka mota ba.

Maryam dai a yanzu suna sayayya ita da Hassan Make-Up inda yace yana jiran ta gama Idda ne ya aureta.

Karanta Wannan  Kalli Bidiyo da Hotuna: Kungiyar B0k0 Hàràm ta kaiwa Sansanin Sojojin Najariya hari ta kashe sojoji 7

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *