Wednesday, August 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda VDM yaje hedikwatar ‘yansandan Najeriya yana neman wani dansanda ya bayar da hakuri kan sawa a kama wani ba bisa ka’ida ba

An hangi dan fafutuka na kudancin Najeriya, VDM ya je hedikwatar ‘yansanda dake Abuja yana zanga-zanga inda yake neman wani dansanda ya bayar da hakuri kan kama wani marar laifi.

Karanta Wannan  Da Duminsa: Shima Dan uwan Buhari, Mamman Daura na can kwance a Asibitin kasar Ingila rai hannun Allah

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *