
Wannan wani Bidiyo ne da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai, inda aka ga wani dan damfarar Yanar Gizo ya kai saniya coci yana mata liki.
Rahotanni sun ce lamarin ya farune a Benin City jihar Edo.
Rahoton yace an masa addu’a ne yayi nasara, shine ya je yake godiya.