Monday, October 12
Shadow

Kalli Bidiyon: Yanda wani dan ya kai Saniya Coci yake mata liki a Benin City jihar Edo

Wannan wani Bidiyo ne da ya dauki hankula a kafafen sada zumunta sosai, inda aka ga wani dan damfarar Yanar Gizo ya kai saniya coci yana mata liki.

Rahotanni sun ce lamarin ya farune a Benin City jihar Edo.

Rahoton yace an masa addu’a ne yayi nasara, shine ya je yake godiya.

Karanta Wannan  An kama wata budurwa bayan da saurayi ya kashe mata makudan kudade amma tace ba zata aureshi ba

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *