
Tauraron mawakin Hausa, Ali Isa Jita, Ya je Filin Kwallon kafa na Real Madrid Santiago Bernabeu bangaren Tarihin Kungiyar dake Spain
An ga Ali Jita yana duba takalma da riguna da kwallaye na ‘yan Kungiyar da suka gabata.
Ali Jita ya sayi Tikitin shiga wajan na Sama da Naira Dubu 70 wanda shima ya dauki hankula.